Yadda tsohon Shugaban Hukumar Jarabawar NECO da JAMB ya kwashe kuɗaɗen ɗalibai, ya gina kamfanoni, gidajen haya
Wannan shari'a daban ta ke da wadda ake yi wa Ojerinde, ta zargin satar Naira biliyan 5.2 a Babbar Kotun ...
Wannan shari'a daban ta ke da wadda ake yi wa Ojerinde, ta zargin satar Naira biliyan 5.2 a Babbar Kotun ...
Sanata yace wannan abin Alla-wadai ne, kuma abin kunya ne, yadda wannan Gwamnati ta kasa inganta ɓangaren ilmi.
Wani makwabcin marigayi Ɗanladi ya shaida cewa marigayin ya taba tara rabin kuɗin amma ya kashe su saboda ya kasa ...
Kafin canja ranakun fara jarabawar, za a fara jarabawar ne ranar 1 ga Faburairu sannan a sannan a gama ranar ...
A wannan ranar ne hukumar ta tsaida don fara jarabawar amma ta maida shi zuwa ranar 17 Ga Nuwamba.
A ranar Litinin din nan ce aka tsara za a fara Jarabawar NECO din, amma an matsa da ita zuwa ...
Ministan ilimi Nwajuiba ya umurci duk hukumomin rubuta jarabawar da su gaggauta fidda jadawalin Jarabawar su nan da mako daya.
Hakan zai fara aiki ne daga watan Janairun 2019.
Ya ce adadin yawan wadanda za su rubuta jarabawar a bana sun fi na bara.
Dalibai 24,098 ne su ka samu kiredit 5 zuwa sama, yayin da aka kama 4,425 da laifin satar jarabawa.