Buhari ya rage kudin fom din jarabawar NECO SSCE, JAMB UTME
Hakan zai fara aiki ne daga watan Janairun 2019.
Hakan zai fara aiki ne daga watan Janairun 2019.
Ya ce adadin yawan wadanda za su rubuta jarabawar a bana sun fi na bara.
Dalibai 24,098 ne su ka samu kiredit 5 zuwa sama, yayin da aka kama 4,425 da laifin satar jarabawa.
Kashi 87.6 ne cikin 100 suka ci jarabawar daga makarantun gwamnatin jihar da masu zaman kansu.
Oloyede ya yi tir da yadda wasu jami’o’i ke daukar dalibai fiye da yadda ka’ida ta ce a dauka.