Mutum biyu sun mutu, shida sun bace a hadarin jirgin ruwa a Jigawa
An Kai wadannan mutane babban asibitin Ringim inda a asibitin likita ya tabbatar cewa mutum biyu sun mutu.
An Kai wadannan mutane babban asibitin Ringim inda a asibitin likita ya tabbatar cewa mutum biyu sun mutu.
Gwamnati ta yi kira ga mutane da su ci gaba da kiyaye sharuddan gujewa kamuwa da korona domin samun kariya.
Shugaban hukumar Sheikh Haruna Ibn Sina ne ya bayyana haka, inda ya ce kafa mutum-mitimin mai kama da gunki
Ya kuma kara da cewa baya ga rayukan mutum 1,302 da aka rasa, mutum 8,141 ne su ka ji ciwo. ...
Gwamna Ganduje ya ce gwamnati ta yi haka ne domin a tilasta wa mutane bi da kiyaye dokokin korona a ...
Yanzu mutum 60,430 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 51,943 sun warke, 1,115 sun rasu. Sannan kuma zuwa yanzu ...
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 201 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Laraba.
Hukumar Hana Haduwar cututtuka ta kasa NCDC, ta bayyana cewa mutum 17 sun kamu da cutar coronavirus a sakamakon gwajin ...
Shan ruwan sanyi baya sa a kamuwa da cutar bugawar Zuciya
Duk kasuwar da ka shiga a kasar nan za ka samu wannan magani kuma a kan farashin sa bai wuci ...