Sergio Ramos ya bar Real Madrid bayan ya shafe shekaru 16 a ƙungiyar
A tsawon shekaru 16 da Ramos ya yi a Madrid bayan an saye shi daga Seville FC, ya taimaki ƙungiyar ...
A tsawon shekaru 16 da Ramos ya yi a Madrid bayan an saye shi daga Seville FC, ya taimaki ƙungiyar ...
An doka kwallo sai dai an yi zargin Referee da murde wa kungiyar Barcelona da ni kwallon wanda da ya ...
Bayern za ta sake karawa da PSG a wasan Kwata-final. A wasan kakar bara, Bayern ta yi nasara akan PSG.
A dalilin wannan canjaras da Barcelona ta buga, Madrid na sama da ita da maki daya sannan ta na da ...
Tuni dai Real Madrid ta bayyana jimami da alhini da takaicin rashin Lorenzo Sanchez sanadiyyar Coronavirus.
Shi kan sa Sitien ya yi matukar mamakin yadda Barcelona ta dauke shi koyar da wasa a kungiyar ta, kungiyar ...
Kuma ya ce Velverde ya zalinci Atletico, ya hana su daukar kofi.
Real Madrid ta kusa kwance wa Barcelona zani a Kasuwa a lokutta da yawa a lokacin da ake wannan gwabzawa.
Juventus na da Douglas Costa da Dybala, kuma ko babu Ronaldo su na ci ma ta kwallaye.
Real Madrid za ta buga da Sevilla ranar Lahadi.