Waye zai daura kambun Yau tsakanin Real Madrid da Barcelona
Idan dai Malaga ta doke Madrid zata samu kyautar kudi £600,000 amma idan Madrid ta doke ta zata samu kyautar ...
Idan dai Malaga ta doke Madrid zata samu kyautar kudi £600,000 amma idan Madrid ta doke ta zata samu kyautar ...
Madrid na da kwantan wasa daya.
Wani shugaban kungiyar Madrid ya ce wannan hadi bai yi musu dadi ba.
Yau Barcelona ta lallasa Sporting da ci 6 da 1.
Itama Kungiyar Kwallon Kafa ta Real Madrid ta lallasa Osasuna da ci 3 – 1.