AbdulAziz Dabo Lere, Rashin Bawan Allah, Daga Mohammed Ibn Mohammed
Mun hadu da shi a farko shekarar 2020 a wani shagon saida kayan masarufi. Ko da na ganshi sai ya ...
Mun hadu da shi a farko shekarar 2020 a wani shagon saida kayan masarufi. Ko da na ganshi sai ya ...
El-Rufai ya bayyana cewa gwamnatin Kaduna na farincikin kafa wannan tari da ta baiwa sarki Duke man sandar girma.
Mai baiwa gwamnan jihar Kaduna shawara kan harkokin yaɗa labarai Muyiwa Adekeye ya sanar da naɗin a wata sanarwa da ...
A bisa jadawalin sakamakon jarabawar, Shugaban Karamar Hukumar Kaduna ta Arewa Saleh Shuaibu, ya sha kasa a wannan jarabawa.
Wannan shine babban burin marigari Sarkin Lere Abubakar, da dan majalisa marigayi Suleiman Lere. Da na je ta'aziyyar marigayin a ...
Mafi abin tausayi a duniya shine talaka mara himman Addini, yana fama da talaucin duniya kuma yana neman ya yi ...
Dole sai mun chanza salon rayuwa. Allah Ya taimake mu wajen gano matsalolinmu mu gyara tun kafin mu bar duniya, ...
Bayan nasara da Nasir El-Rufai yayi a zaben 2019, sai ya nada Mohammed Sani shugaban ma'aikatan fadar gwamnatin jihar Kaduna.
Baya ga su akwai gogaggen malamin makaranta, John Danfulani da yayi fice wajen yin sharhi siyasa a yanar gizo.
An nada gwamna El-Rufai da misalin Karfe 3:30 na yamma.