Kotu ta umarci EFCC, SSS da ’Yan sanda su damke Diezani cikin kwanaki uku
Kotu ta nemi a kamo su a gurfanar da su a ranar 25 Ga Fabrairu, 2019.
Kotu ta nemi a kamo su a gurfanar da su a ranar 25 Ga Fabrairu, 2019.
Ba za mu iya biyan naira 30,000 ba, sai mun kori ma'aikata
An kori dan sandan da aka kama ya yi mankas a wurin aiki
Jirgin ya kama da wuta ne a inda ya ke ajiye a kebantaccen filin ajiye jirage.
An kama su ne da daloli guda, ‘yan dari-dari.
An rufe wuraren ajiya 21 q Kano.
A wannan zabe daurin tsintsiya fa ya kwance .
“ Sahihancin zabe ya dogara ne ga irin sahihan mutanen da aka dora domin su gudanar da ayyukan zaben.
Haka dokar sashe na 222 zuwa na 28 na dokar zuwa jari ta 2007 ta gindaya.
Tinubu ya ce ya tuna yadda Oyegunn ya kara nanata masa jihohin da rigingimun su ka fi muni, kamar Kogi, ...