Ana damke masu zanga-zangar ‘Juyin Turu’ su 56
Shugaba Muhammadu Buhari dai ya kira yunkurin zanga-zangar da cewa tarzoma ce kuma cin amanar kasa ce.
Shugaba Muhammadu Buhari dai ya kira yunkurin zanga-zangar da cewa tarzoma ce kuma cin amanar kasa ce.
Bayanai sun nuna cewa mutane da dama sun rasu a wannan hadari.
Ina bada shawarar cewa mu kaurace wa cin rashawa, domin ta na bata mana suna kwarai da gaske.
Jihar Lagos za ta maida wa kowane maniyyaci N141,000
A kan haka ne Tinubu ya ce a hada hannu domin a karfafa ginin Najeriya ta hanyar korar fatara da ...
An yi wannan kiran ne a ranar Juma’a a Abuja a wurin Taron Ranar Tunawa da Tsaftar Abinci ta Duniya.
Kotu ta nemi a kamo su a gurfanar da su a ranar 25 Ga Fabrairu, 2019.
Ba za mu iya biyan naira 30,000 ba, sai mun kori ma'aikata
An kori dan sandan da aka kama ya yi mankas a wurin aiki
Jirgin ya kama da wuta ne a inda ya ke ajiye a kebantaccen filin ajiye jirage.