ZAƁEN KANO: SSS ta kama wasu gaggan ƴan Kwankwasiyya biyu a Kano bisa Zargin ingiza mutane
Waɗannan da wasu kalamai ne da ake zargi sa da furtawa a wurin Huɗubar suka sa aka kama shi da ...
Waɗannan da wasu kalamai ne da ake zargi sa da furtawa a wurin Huɗubar suka sa aka kama shi da ...
Su biyun sun canja sheƙa zuwa NNPP, sa'o'i kaɗan kafin fara ƙaddamar da kamfen ɗin Mailantarki na takarar gwamna a ...
Tsohon Gwamnan Kano ɗin ya ce bayar da ilmi mai inganci shi ne babban jarin da ɗan siyasa zai iya ...
Kwamishina yada Labarai na jihar Kano Mohammed Garba, ya bayyana cewa an yi wa bain da Ganduje yayi mummunar fahimta ...
Jam'iyyar PDP ya kamata ace ita ce ke caccakar APC a koda yaushe amma sai gashi a cikinta ma arude ...
Bayan sake zabe da aka yi a karamar hukumar Nasarawa, APC ce ta lashe zaben daga karshe.
Binta Spikin, Kakakin Yada Labarai ta tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Kwankwaso ta koma APC.
Shugaban Jam'iyyar PDP na jihar Kano, Rabiu Sulaiman-Bichi, ya canja sheka zuwa jam'iyyar APC.
Allah ya kaimu zaben lafiya ya kuma zaba mana mafi alheri.
Babu wata gadarar da Kwankwasiyya za ta iya yi yanzu a Kano, matsawar ba ta jajirce ta ci kujerar gwamnan ...