Binta Sipikin, kakakin Kwankwaso ta koma APC
Binta Spikin, Kakakin Yada Labarai ta tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Kwankwaso ta koma APC.
Binta Spikin, Kakakin Yada Labarai ta tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Kwankwaso ta koma APC.
Shugaban Jam'iyyar PDP na jihar Kano, Rabiu Sulaiman-Bichi, ya canja sheka zuwa jam'iyyar APC.
Allah ya kaimu zaben lafiya ya kuma zaba mana mafi alheri.
Babu wata gadarar da Kwankwasiyya za ta iya yi yanzu a Kano, matsawar ba ta jajirce ta ci kujerar gwamnan ...
Bisa ga sakamakon da suka bayyana zuwa yanzu APC ce ke kan gaba a zaben shugaban kasa.
Kwankwaso ya ci gaba da cewa tafiyar Kwankwasiyya ba ta taba karfi kamar a wannan lokacin ba.
Amaechi ya bayyana haka ne a hira da yayi da jaridar Punch.
Ganduje ya ce duk kayan yakin sa da yake taka ma da su a Kano an karya su basu da ...
A Kano dai kowa ta sa zaben yayi, Kwankwasiyya sun yi nasu zaben haka suma bangaren gwamna Gandujiyya sun yi ...
Duka abubuwan da yayi alkawarin yi, bai yi ko daya ba.