SHUGABAN ƘASA: Za mu ba Jonathan damar fitowa takarar zaɓen 2023 idan ya dawo APC -Sakataren APC na Ƙasa
Da ya ke bayani a gidan Talabijin na Channels, Akpanudoedehe ya ce ba shi da wani cikakken labarin shirin Jonathan ...
Da ya ke bayani a gidan Talabijin na Channels, Akpanudoedehe ya ce ba shi da wani cikakken labarin shirin Jonathan ...
Masu fashin baki sun bayyana cewa wannan sauye-sauye da ƴan siyasa ke yi na da nasaba shirye-shiryen tunkarar zaben 2023.
A ranar laraba 19 ga watan Mayu 2021, wato kwanaki hudu da wallafa wannan batun, har mutane 35 sun nuna ...
Duk wani mukami da na rike bisa hukuncin ubangiji a kan kaddara, ba zan yi amfani da shi ya zama ...
Amma maimakon a bai wa wanda ya zo na biyu, sai a ka bai wa wanda ya zo na uku, ...
Saboda haka mu a yanzu mun maida hankali ne kawai a kan nasarorin da gwamnatin Shugaba Buhari ke kan samu, ...
An shaida wa kotun haka a ranar Laraba, kamar yadda ita ma matar tsohon ministan aka hakkake cewa ta amsa ...
Haka tsohon shugaban kasar, wanda ya yi mulki tsakanin 2010 zuwa 2015 ya bayyana a taron shekara-shekara da jaridar Daily ...
Alkalin kotun mai shari'a Lewis Allagoa ya ce EFCC bata bayyana hujjoji masu gamsarwa ba, a dalilin haka kotu bata ...
A daya zaben sanatan na Bayelsa, dan takarar PDP Abel Ebifomowei ne ya yi nasara a kan dan takarar APC.