Sai an sauya wa dimokraɗiyya fasali da tsari idan ana so a kauce wa yawan juyin mulki a Afrika – Goodluck Jonathan
Shi fa shugabanci ya wajaba a ce ya na tabbatar da nagartacciyar dimokraɗiyya, zuwa bunƙasa tattalin arzikin al'umma
Shi fa shugabanci ya wajaba a ce ya na tabbatar da nagartacciyar dimokraɗiyya, zuwa bunƙasa tattalin arzikin al'umma
Omotosho ya ce: "Ya zama wajibi a cikin kwana 7 a bayyana yadda aka kashe wajen dala biliyan 5 da ...
Daga cikin hasalallun gwamnonin biyar, Gwamna Seyi Makinde na Oyo ne bai samu damar kai wa Gwamna Bala ziyarar ba.
Jonathan da matar sa Patience ne manyan baƙi na musamman a wurin taron addu'ar, wanda shi ma Gwamna Douye Diri ...
Kwanaki uku bayan tsohon Shugaban Ƙasa Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa ba ya goyon bayan kowane ɗan i shugaban ƙasa ...
GNA ta yi wannan kiran ne a lokacin da mambobin ta su ka yi jerin gwanon lumana zuwa Hedikwatar APC ...
Jam'iyyar APC mai mulki ta fara aikin tantance 'yan takarar shugaban ƙasa, bayan tsaiko na makonni biyu da aka samu.
Kungiyoyin sun bayyana dalilin yin haka cewa wai Jonathan shugaba ne nagari mai kishin kasa da ya cancanci ya dawo ...
Premium Times ta buga labarin da Falana ya fito ya ce Dokar Najeriya ta haramta wa Jonathan sake zama shugaban ...
Falana ya ce kundin dokokin Najeriya ya haramta wa tsohon shugaban sake tsayawa takara ballantana kuma a sake rantsar da ...