A tsananta hukunci kan wanda ya bayyana sakamakon zabe na bogi – Jega
Ya ce tunda ga zaben 2019 ya kunno kai, akwai bukatar gaggauta tsaurara dokar.
Ya ce tunda ga zaben 2019 ya kunno kai, akwai bukatar gaggauta tsaurara dokar.
Matasa za suyi tasiri a zaben.
Mambobin Majalisar Tarayya rikakkun kwararru ne wajen neman a ba su cin hanci da rashawa
Laccar dai wata kungiyar matasa ce mai rajin kawo ci gaba ta shirya taron, wato, YIAGA, a Abuja.
Ingattacen zabe shi ne ginshikin turbar dimokradiyya.
Buhari ya ce hakan ba karamin jarumtaka bane.
Tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa, Farfesa Attahiru Jega, ya bayyana ingancin hukumar zabe zai karu ...
“ A rashin sani na ashe Adamu Mu’azu na yi wa jam’iyyar adawa na APC aiki ne a wancan lokacin ...