Shugaban hukumar zabe ta kasa, Mahmood Yakubu ya bayyana cewa tabbas zaben 2019 ba zai zamo kamar yadda akayi na 2015 ba domin kuwa an samu karin yawan mutane da suka yi rijisran katin zabe.
Ya ce a yanzu haka hukumar na da wadanda suka yi rijistan katin zabe 80 sannan bayan jam’iyyu 68 dake kasa akwai wasu 130 da hukumar ke shirin yi musu rijista nan ba da dadewa ba.
Yakubu ya kara da cewa a haka kuma a na sa ran cewa matasa za su taka rawar gani a zaben.
Discussion about this post