TSARABA DAGA NIJAR: Sojoji sun sauke lodin ‘tubabbun’ Boko Haram a Maiduguri
Za a koya musu wadannan sana’o’i sannan sai a sallame su kowa a hada shi da iyayen sa.
Za a koya musu wadannan sana’o’i sannan sai a sallame su kowa a hada shi da iyayen sa.
Gwamnatin Barno za ta dauki 'yan tauri 10,000
Balle kauye ce dake karamar hukumar Gudu a jihar Sokoto.
Sojojin MNJTF hadin-guiwar sojoji ne tsakanin kasashen Najeriya, Chad, Kamaru da kuma Jamhuriyar Nijar.
An kama matar mai suna Asia Rita a Magama da ke kan iyakar Karamar Hukumar Jibiya da Jamhuriyar Nijar.
An tsinci gawar amarya ta a kauyen Girka da ke yankin Mada Rumfa cikin Jamhuriyar Nijar.” Inji shi.