Za a tsala rana daga Litinin-Laraba, da kuma hadari-hadari a wasu jihohi a Najeriya – NiMet
Hukumar NiMet ta bayyana cewa za a yi rana da hadari daga ranar Litinin zuwa Laraba a sassan daban-daban a ...
Hukumar NiMet ta bayyana cewa za a yi rana da hadari daga ranar Litinin zuwa Laraba a sassan daban-daban a ...
Ya kara da cewa hukumar sa na horas da mutane kan yadda za su rika kiyayewa daga kamuwa da cutar.
Mohammed yace wannan abin tausayin ya faru ne ranar Alhamis da karfe 8:52 na safe.
Motar da matafiyan ke ciki samfurin Mitsubishi ce.
Babu ko mutum daya daya samu rauni a hadarin.
Wannan yawan rasa rayuka kuwa kan faru ne saboda yawancin titinan kasar nan ba kyau gare sub a.
“Sai da muka gargadin direban bas din muka ce kada ya kuskura ya tsaya yin kwana a kan titin jirgin, ...
Wasu hasalallun matasa sun banka wa motar jami’an kwastam wuta bayan ta haddasa hadarin mota.
'Yan majalisar sun kai wa Sa'idu ziyarar jaje ne.
Jami'an NSCDC tare da wasu mutanen gari suka ceto wadanda suka sami raunuka