Mutane 22 sun rasa rayukansu a hadarin jirgin Ruwa a Neja
Ya ce an kai gawawwakin mutanen da suka rasu Damon ajiye gawa na wani asibiti da ke Yauri.
Ya ce an kai gawawwakin mutanen da suka rasu Damon ajiye gawa na wani asibiti da ke Yauri.
Hadarin inji Daura, ya ritsa da fasinjoji 34 wadanda ke cikin mitocin haya biyu,