Majalisar Tarayya ta nemi Buhari ya tsige Buratai da sauran Manyan Hafsoshi
Dan Majalisar Tarayya Abubakar Fulata, wanda ke wakiltar Kananan Hukumomin Birniwa, Guri da Kiri-Kasamma ne ya gabatar da batun neman ...
Dan Majalisar Tarayya Abubakar Fulata, wanda ke wakiltar Kananan Hukumomin Birniwa, Guri da Kiri-Kasamma ne ya gabatar da batun neman ...
Shugabanni da Mambobin Kwamitocin Majalisar Tarayya da aka nada
Gbajabiamila ya nada fitaccen dan jarida, Lanre Lasisi Kakakin sa
Gbaja ya kuma nemi hadin kan dukkan mambobin na majalisar tarayya.
Tinubu ya ce kwata-kwata wannan ba gaskiya ba ne a ce wai ya na azarbabin neman takarar shugabancin kasar nan.
Dyegh din ne da kan sa ya fitar da sanarwa, kuma ya yi magana a gaban manema labarai a Majalisa ...
Dogara ya zama Kakakin Majalisa a karkashin jam'iyyar APC cikin 2015, bayan da ya kayar da Femi Gbajabiamila a takara.
Duk da zanga-zangar ma'aikatan majalisar kasa, Buhari zai gabatar da kasafin 2019 ranar Laraba
Ya ce kwamitin dai ya kammala aikin sa, kuma sai majalisa ta koma bayan hutu ne za ta tattauna rahoton ...