Yadda wani mafusaci ya gaura wa shugaban kasar Faransa mari sai da ya kife, daga mika masa hannu su yi masabaha
Daga nan sai jami'an tsaro suka diran mmasa, suka kubutar da shugaban kasa Macron sannan suka waske da shi cikin ...
Daga nan sai jami'an tsaro suka diran mmasa, suka kubutar da shugaban kasa Macron sannan suka waske da shi cikin ...
Saudiyya ta bada sanarwar cewa ba za ta bari maniyyata masu zuwa Umra ko zirga-zirgar hada-hada daga wasu kasashe 20 ...
Nan da nan jami’an tsaro suka garzaya suka yi cacukui da Jole, aka yi awon gaba da shi.
Za a yi taron cikin watan Yuni, 2020 a birnin Bordeaux na Faransa.
An kusa tashi aka sako Thomas Meunier, wanda shi ne ya ci kwallo ta 9 din.
Dan wasan Barcelona, Umtiti ne ta jefa wa Belgium kwallo dayan da ya makale har karshen wasa.
Ya ce mafita ita ce kawai Gwamnatocin Afrika su tashi tsaye su fatattaki ‘yan ta’adda kawai.
Wani matashi dan kasar Mali Mamoudou ya zama dan kasar Faransa bayan ceto dan yaro da daga kololuwar gidan sama ...