KWATAGWANGWAMAR SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Mai bada shaidar Atiku ya ce wa kotu INEC ta goge sakamakon zaɓen da ke cikin na’urar BVAS
Wannan na'urar dai INEC ta rattaba su a dukkan rumfunan zaɓe sama da 176,000 a faɗin ƙasar nan, lokacin zaɓen ...