Dino Melaye ya bayyana

0

Bayan sanr da bacewar Sanata dake wakiltar Kogi ta Yamma da akayi ranar Alhamis, da safiyar Juma’ar yau an Dino ya sanar da kansa cewa Allah ya kubutar dashi daga hannun wadanda suka sace shi

An da sanar cewa wasu sun yi garkuwa da Dino Melaye ne a hanyar sa ta zuwa Lokoja domin bayyana a gaban kotu.

Kamar yadda ya rubuta a shafin sa ta tiwita, Dino ya ce ” Ina godewa Allah da ya sa na kubuta daga hannun wadanda suka dauke ni. Sai da na yi awa 11 ina tsare a wurin su.”

Share.

game da Author