BELIN DASUKI: Kotu ta aika wa SSS da Ministan Shari’a sammacin su saki Dasuki
Tun jiya ‘yan uwa da abokan arzikin Dasuki suka cika gidan sa su na jiran isowar sa.
Tun jiya ‘yan uwa da abokan arzikin Dasuki suka cika gidan sa su na jiran isowar sa.
Ta kuma ce a bar fasfo na Dasuki a kotun ta.
An dage shari’ar sai ranar 13 Ga Afrilu, 2018.
Ana tuhumar Metuh da harkallar karba kudi naira milyan 400 daga ofishin Mai Bawa Jonathan Shawara a Harkar Tsaro, Sambo ...
Kotu ta bukaci Dasuki ya bayyana a kotun amma hakan bai yiwu ba.
Tambuwal ya fadi haka a wata sanarwa da Kakakinsa, Imam Imam ya sanya wa hannu.
Ana tuhumar Dasuki da yin watanda da kudaden siyan makamai.
“Ya kamata ace ya dade ya na more belin sa amma har yanzu anki a sake shi.”