HOTUNA: Bukin Sallama da aikin Soja da aka yi wa Buratai
A ranar Alhamis ne aka yi bukin sallama da aikin Soja wa tsohon Babban Hafsan Sojojin Najeriya, Tukur Buratai a ...
A ranar Alhamis ne aka yi bukin sallama da aikin Soja wa tsohon Babban Hafsan Sojojin Najeriya, Tukur Buratai a ...
Wani jami’in da ya nemi a sakaya sunan sa a lokaci da ake ruwaito sace ma'aikaciyar, ya bayyana cewa an ...
Wadannan Manyan Hafsoshin Tsaron Kasa dai an sauke a karshe bayan sun kai kusan shekaru su na aikin soja.
Kullum abu ya ki ci ya ki cinyewa. Ana asarar rayuka, mazauna kauyuka sun kasa noma, sai gudun hijira ake ...
Wadanda aka nada sun hada da Leo Irabor babban hafsan tsaro, I Attahiru, Babban Hafsan Sojojin Najeriya, AZ Gambo, Sojojin ...
Dama kuma a baya sojojin sama, na kasa da na ruwa sun koka kan rashin wadatattun sojojin da za a ...
Laftanar Janar Buratai dai ya yi wannan ban-tsoron a lokacin da ya ke jawabi wajen tantanace kuratan sojoji a Dajin ...
Manjo Janar Irefin dai shi ne Babban Kwamandan Bataliya ta 6 ta Sojojin Najeriya da ke Fatakwal, Jihar Ribas.
A karo na uku kenan Majalisar Dattawa na yin kira ga Shugaba Muhammadu Buhari ya tsige hafsoshin tsaron kasa.
Gwamnan jihar Barno, Babagana Zulum ya bayyana cewa dole sai sojojin Najetiya sun canja salon yaki da Boko Haram sannan ...