Tulin bashin da Najeriya ta kinkimo daga Chana ya kai naira tiriliyan 3.2 –Inji Shugaban Kula da Basussuka
wannan tulin bashi da ya cika ruwan cikin Najeriya, baa bin damuwa ba ne matuka, saboda akwai wadanda yarjejeniyar zuba ...
wannan tulin bashi da ya cika ruwan cikin Najeriya, baa bin damuwa ba ne matuka, saboda akwai wadanda yarjejeniyar zuba ...
Wani sharhi da aka buga a PREMIUM TIMES HAUSA ya yi dalla-dallar yadda kasafin zai kare wajen biyan bashi da ...
Ta yi wannan bayani a wurin kaddamar da Kwamitin Farfado da Tattalin Arziki Bayan Korona.
Bashin na dala bilyan 1.2 da za a ciwo daga kasar Brazil, adadin kudaden na daidai da naira bilyan 459.
Gwamnatin Tarayya ta ce ta na neman amincewar Majalisa domin ciwo bashin dala bilyan 1.2 domin a shawo kan wata ...
DMO ya ce tulin bashin ya kara hawa sama ne daga naira tiriliyan 28.628 zuwa naira tiriliyan 31.009 a watan ...
" A shekarar 2015, ana bin Najeriya bashin Naira Tiriliyan 12, amma kuma zuwa Agustan 2020, bashin ya ninka har ...
Ko asusun hada-ka (joint account) aka samu da sunan ka a cikin masu ajiyar, to za a debi adadin da ...
Amaechi ya ce ana ciwo basussukan ne domin a kammala aikin titinan jiragen kasa.
Ya kara da cewa aikin karasa titin jirgin kasa daga Lagos zuwa Ibadan har Kano zai samu cikas idan aka ...