Ana bin Najeriya bashin Naira tiriliyan 44.06 – Hukumar Ƙididdiga
Zuwa Disamba 2020 bashin ya cilla sama har zuwa naira tiriliyan 13.1. Zuwa Disamba 2021 ya kai Naira tiriliyan 17.4
Zuwa Disamba 2020 bashin ya cilla sama har zuwa naira tiriliyan 13.1. Zuwa Disamba 2021 ya kai Naira tiriliyan 17.4
Oniha ta ce yanzu farashin kowace gangar ɗanyen mai ya nunka daga farashin sa da aka yi kasafin kuɗin 2023.
Tinubu ya ce yawan bashin da Gwamantin Buhari ta ciwo ko ya ke kan ciwowa, ba illa ba ce, domin ...
Buhari ya ce gwamnatin sa ta biya kuɗaɗen tallafin fetur har naira tiriliyan 1.59 cikin wannan shekarar, tsakanin Janairu zuwa ...
Shugaban Kwamitin ne Sanata Solomon Adeola daga Jihar Legas ya nuna haka a lokacin gabatar da rahoton Kintacen Kasafin 2023-2025.
" Kasashen Amurka, Canada, UK, faransa duk suna cin bashi daga bankin duniya, don Najeriya ita ma ta karbo bashin ...
Shugaban hukumar AEPB, Osilama Braimah Wanda ya jagoranci jami'an tsaron da suka garƙame wadannan ma'aikatu ya sanar da haka.
Sun amince ne a ranar Laraba bayan da Majalisa ta karɓi rahoton Kwamitin Sa-ido Kan Basussukan Cikin Gida Da Na ...
Shugaba Muhammadu Buhari ya kafa tarihi daban-daban, wanda talakawan da su ka zaɓe shi ba za su taɓa mantawa da ...
Wannan ya na nufin an samu giɓi kenan har na Naira tiriliyan 6, waɗanda Najeriya ta ce za ta cike ...