Sukar gwamnati ta sa Buhari ya yi wa ‘Amnesty International’ dirar mikiya
Duk duniya an ga yadda 'yan ta'addar IPOB ke kashe 'yan sanda, su ƙone ofisoshin su, su ƙone dukiyoyin gwamnati
Duk duniya an ga yadda 'yan ta'addar IPOB ke kashe 'yan sanda, su ƙone ofisoshin su, su ƙone dukiyoyin gwamnati
Kungiyar ta ce kama dalibai 333 a Makarantar Sakandaren Kimiyya ta Kankara a Jihar Katsina, barazana ce kai-tsaye ga ilmin ...
Omotola ta yi bayani ne dangane da yawan kashe-kashe da ake yi a fadinn kasar nan ba wani dalili.
Buhari ya ce gwamnati na ganin kamar ma ta na yaki biyu ne a lokaci guda.
Masu zanga-zangar dai na neman a saki jagoran su da gwamnati ke tsare da shi tun cikin Disamba, 2015.
Ja'afar ya mika wa kwamitin wasu bayanai da zai tabbatar da aikin sa.
Amnesty International ta zauna tare da kwamitin inda ta damka masa binckiken da kungiyar ta fitar dangane sojojin.
Amurka ta kuma aika da ta’aziyya ga daukacin ‘yan Najeriya da kuma iyalin wadanda aka kashe.
Dukkansu dai an yanke musu hukuncin zama a gidan yari na tsawon wata daya.