KANO COVID-19 – Gwamnati ba zata Iya karemu ba, sai mun bi ka’idojin kare kanmu don mu zauna Lafiya, Daga Mustapha Soron Dinki
A baya, a cikin mutane dari zai wuya a samu mutum ashirin da cutar a jikinsu.
A baya, a cikin mutane dari zai wuya a samu mutum ashirin da cutar a jikinsu.
Yawan maganganu akan annobar coronavirus a gaban iyayenmu dattijai wadanda suke fama da cutar hawan jini ko ciwon siga bai...
To, abin tambayar shi ne ko hana yin salloli a masalatan kamsussalawat ka iya hana ko rage kamuwa da wannan...
Mai girma gwabna hakki ne ya rataya a wuyakanka kasancewar ka wanda jama’a suka zaba domin tafi da harkokinsu a...
Haka a wasu jihohin Arewacin Najeriya, gwamnatoci na fama da matsalar karya doka.
Bugu da kari, watan Ramadan yana dauke da muhimman abubuwa na tarihin addinin musulunci masu tasiri a rayuwar Musulumi baki...
A karshe ina kira ga gwamnati da kuma masu kula da wanan fanin suyi hobasa gurin daukan matakan da yadace...
Kokarin yin gwajin cutar ta hanyar bin lunguna dai dai gwargwado in har da kayan hakan.
A kwanakin bayan nan mutane da yawa sun koka a kan yawan mace-mace musamman na tsofaffi
Allah ya karemu, talakawa ku daure ku bi doka ku zauna a gidajenku don Allah.