Zakkar Dukiya, Zakkar Fidda Kai Da Sallar Idi A Musulunci, Daga Imam Murtadha Gusau
Tsarkake zukatan mutune daga cutar rowa, da nuna masu sharrin ta, da kuma sharrin makwadanci.
Tsarkake zukatan mutune daga cutar rowa, da nuna masu sharrin ta, da kuma sharrin makwadanci.
Ranar litinin, Buhari ya saka hannu a dokar a kara wa jihar Kano makonni biyu na zaman gida dole.
Hakan ne yasa, ana cikin tsakiyar annobar amma Chana tana siyarwa da duniya kayan rigakafi irinsu takunkumin fuska da kayan...
Anya Buhari bai yi gaggawar janye dokar hana walwala a jihohin Legas da Abuja ba Kuwa?
Akwai lokacin da Manzon Allah (SAW) yayi tafiya shi da wasu Sahabbansa, sai suka bukatu da su yanka dabba, sai...
A baya, a cikin mutane dari zai wuya a samu mutum ashirin da cutar a jikinsu.
Yawan maganganu akan annobar coronavirus a gaban iyayenmu dattijai wadanda suke fama da cutar hawan jini ko ciwon siga bai...
To, abin tambayar shi ne ko hana yin salloli a masalatan kamsussalawat ka iya hana ko rage kamuwa da wannan...
Mai girma gwabna hakki ne ya rataya a wuyakanka kasancewar ka wanda jama’a suka zaba domin tafi da harkokinsu a...
Haka a wasu jihohin Arewacin Najeriya, gwamnatoci na fama da matsalar karya doka.