Mutuwa ta sake ratsa Majalisar Dattawa, ta dauki Sanata
An tabbatar da rasuwar Sanata Ignatius Longjan da aka bayyana rasuwar sa a safiyar Lahadi.
An tabbatar da rasuwar Sanata Ignatius Longjan da aka bayyana rasuwar sa a safiyar Lahadi.
I dan ya kai ga in garzaya kotu ne zan garzaya domin ban san abinda ake fadi ba. Ban taba...
Amma kuma abin mamaki sai ya iske wata malama ita kadai tilo da na zaune tana jiran dalibai.
Minista Pantami ya ce maganan karin haraji ba ya karkashin ofishin sa.
Bayannan ya tunatar da mutane cewa yanzu jihar Kano na da manyan masarautu hudu ne ba kamar yadda aka sani...
Ire-iren wadannan abubuwa dake ta yaduwa musamman yanzu ga 'yan Arewa ya zama abin tashin hankali matuka.
Wannan manhaja an sa mata suna Manhajar Tattara Bayanan Laifuka, wato CRIMS.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyana cewa ta rage yawan jam'iyyun siyasa dake Najeriya daga 92...
Zaratan 'Yan sanda sun aika da Mahara 250 lahira a Kaduna
Gwamna El-Rufai ya ce wasu guda biyar ne suka gagare shi iya cika har yanzu.