• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

    Sojojin Najariya sun kara ragargaza wa Boko Haram motocin yaki bakwai

    Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa

    HAJJI 2023: Yadda jirgin maniyyatan Jigawa ya koma Kano ba shiri, bayan ya samu matsala cikin sararin samaniyar Kamaru

    GANAWAR TINUBU DA NLC: Ƙungiyar Ƙwadago ta ce a tilas a soke ƙarin kuɗin mai, an shammaci ‘yan Najeriya

    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

KADUNA: Cikin alkawurra 81 da na dauka, 5 ne suka zame mana kashin kifi a wuya – El-Rufai

Mohammed LerebyMohammed Lere
February 2, 2020
in Babban Labari
0
KADUNA: Cikin alkawurra 81 da na dauka, 5 ne suka zame mana kashin kifi a wuya – El-Rufai

Gwamnan jihar Kaduna Nasir Rl-Rufai ya bayyana cewa tun a farkon kamfen din sa ya dauki wasu alkawurra har 81.

A Wadannan alkawurra kuwa gwamna El-Rufai ya ce duk ya cika ya cika da dama, wasu kuma ana aikin cika su.

Wannan da wasu batutuwan duk na kunshe ne a wani rahoton BBC Hausa wanda ta wallafa a shafinta bayan taron tattaunawa na ke-ke da ke-ke da gwamnan jihar Kaduna, inda al’ummar jihar suka samu damar yi masa tambayoyi kan alkawuran da ya dauka lokacin yakin neman zabe da kuma lokacin karbar mulki.

Gwamna El-Rufai ya ce wasu guda biyar ne suka gagare shi iya cika har yanzu.

“Da muka fara neman shugabancin wannan jihar mun y i alkawura guda 81, kuma lokacin da za a sake wannan zaben na baya mun duba mun ga wane alkawarin ne muka cika, wanne ne muke kan cikawa, kuma wanne ne ba mu cika ba.

“Cikin alkawurra 81, biyar ne kawai wadanda tunda aka zabe mu muka kasa farawa.”

A cikin alkawurran biyar da gwamnan ya ce  bai cika ba akwai wasu muhimmai guda biyu da suka hada da samar da gidaje akalla 20,000 cikin shekaru hudu da gina titin jirgin kasa na zamani da zai rika jigilan a cikin garin Kaduna.

Bayan haka gwamna El-Rufai ya cika wasu alkawurra da ya dauka, da wasu da ake yi zuwa yanzu da suka hada da sabonta birnin Kaduna, saka yara makarantun gwamnati kyauta, bunkasa samar da kudaden shiga da sauran su.

Wadannan ayyuka ba a cikin garin Kaduna ba kawai har da wasu manyan kananan hukumomin jihar ake yim su.

Wannan taro da BBC ta shirya, ya ba mutane damar yi wa gwamna El-Rufai tambayoyi akan wasu abubuwa da suka shige musu duhu a jihar da kuma wadanda suke neman karin bayani.

Game da kiwon lafiya kuwa, gwamna El-Rufai ya yi kira ga iyaye da su rika kai ‘ya’yan su da basu wuce shekaru biyar ba asibitin gwamnati ana duba su kyauta.

Sannan ya ce gwamnati na ci gaba da maida hankali matuka wajen inganta tsaro a fadin jihar.

Sai dai kuma duk da wannan kuri da El-Rufai yayi, mahalarta wannan taro sun musanta wasu nasarorin da ya ce an samu a karkashin gwamnatin sa.

Wasu sun koka cewa, har yanzu suna biyan kudin asibiti wa matan su da ‘ya’yan su, cewa ba gaskiya bane ake fadi wa gwamna wai kyauta ake ba marasa lafiya magani a asibitocin jihar.

Wasu mata da suka halarci taron sun shaida wa gwamna cewa lallai akwai lauje a nadi, domin hatta allura da za ayi wa ‘ya’yan su sai sun siye shi. Babu inda ake basu ko yayan su magani kyauta a asibitocin Kaduna.

BBC ta ruwaito cewa lallai fa ra’ayoyi dai sun banbanta game da ko gwamna El-Rufai ya taka rawar da ta dace wajen cika alkawurran da ya dauka ko kuma a’a.

Haka ita ma PREMIUM TIMES HAUSA  ta bi ba’asin kalaman da gwamna El-Rufai yayi a wajen wannan tattaunawa na BBC inda ta nemo ji daga wasu mazauna cikin garin Kaduna.

Wasu sun koka cewa ko gyaran cikin garin Kaduna da ake yi yanzu, ba don talakawa a ke yi ba. Domin duk inda ake gyarawa unguwanni ne na masu kudi.

” Idan ka duba gyaran da gwamna ya ke yi a Kaduna duk unguwanni ne na masu hali. Babu wani unguwa da talakawa ke da yawa da aka shiga aka yi manyan tituna ko ayyukan ci gaba.” Inji Hamza Gabaji, mazaunin Kaduna.

Sai dai kuma wasu da dama su rika saka wa gwamna El-Rufai da addu’o’in gama wa lafiya bisa ayyukan ci gaba da yake yo a jihar.

Tags: AbujaAlkawurraAPCHausaKadunaLabaraiNajeriyaPDPzabe
Previous Post

KASHE-KASHE: Kungiyar Kiristoci sun yi zanga-zangar lumana a Abuja, Legas da wasu jihohi

Next Post

RASHIN TSARO: Bambancin Gwamnatin baya da na yanzu

Mohammed Lere

Mohammed Lere

Next Post
Boko Haram

RASHIN TSARO: Bambancin Gwamnatin baya da na yanzu

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati
  • Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki
  • TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna
  • Gwamnatin Kano ta hana lika fastoci a ginegine a fadin jihar
  • Sojoji sun kashe ‘yan ta’adda 58, sun kama wasu 161 a cikin makonni biyu a yankin Arewacin Najeriya

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.