COVID-9: Mutum 49 sun kamu a Najeriya, Yanzu 542
A bayanan da ta fitar, Jihar Kano ta samu karin mutum 10, Legas 23, Abuja 12, 5 a Kwara, Oyo...
A bayanan da ta fitar, Jihar Kano ta samu karin mutum 10, Legas 23, Abuja 12, 5 a Kwara, Oyo...
Sakataren Lafiya na Abuja, Mohammed Kawu, ya bayyana cewa za akillace duka ma'aikatan makabartar, sannan za ayi musu gwajin cutar...
Babban dalilin haka kuwa shine, ganin yadda kafafen yada labarai ke ta kintata shekarun a eashin sanin ainihin ranar haihuwar...
A karshe gwamna ganduje yayi fatan Allah ya ji kansa ya sa ya huta.
Uwargidan shugaba Kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta mika ta'aziyyar ta ga iyalai da 'yan uwan marigayi Abba Kyari.
Adesina ya ce Abba Kyari ya rasu ranar Juma'a a asibiti a Legas.
Maitaimaka wa Buhari Kan karkokin yada labarai Femi Adesina ya bayyana haka a madadin gwamnatin Tarayya.
Bello El-Rufai ya bayyana cewa lallai yayi azarbabin gaske kuma ya tafka kuskure domin ba halin sa bane kuma ba...
A kan haka ya ce yadda suka yi rabon kayan agajin ya nuna cewa bai kamata a damka wa kwamitin...
Yanzu yayi kwanaki 20 cur kenan yana killace tun bayan sanar da cewa ya kamu da cutar.