SUNAYE: Hadiman da Buhari ya nada wa matar sa da uwargidan mataimakin sa
Maimakon haka, ya ce gara ma a karfafa ofishin Ministar Harkokin Mata sosai da sosai.
Maimakon haka, ya ce gara ma a karfafa ofishin Ministar Harkokin Mata sosai da sosai.
Ubachukwu ya shaida wa Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya, NAN, wannan bayani na khusufin wata, a yau Juma’a da dare.
Mashood ya yi wannan jawabi ne sa’o’i kadan bayan da PREMIUM TIMES ta buga labarin wasikar da Malami ya rubuta...
Dandazon 'yan Boko Haram ne suka yi kokarin kutsawa cikin garin dauke da muggan bindigogi.
Shugaban Masu Rinjaye, Femi Gbajabiamila ne ya jagoranci sauran a ganawar da suka yi da Osinbajo.
Ya yi wannan jawabi ne a cikin jawabin sa kakakin sa Garba Shehu ya sa wa hannu.
Haka Saraki ya maida wa shugaban ‘yan sandan a wata wasika da ya maida masa amsa, ranar Talata, 24 Ga...
Wannan dalilin ne ya sa Adamu ke ta shisshige wa Buhari, saboda tsoron kamun EFCC.
Kalu ya jawo wa Mai Shari'a wata aya mai lamba 126 da ke cikin Dokar Gabatar da Shaidu
Sanarwar ta ce ana yawan zargin su da dibga kananan sace-sace, fashi da makami da sauran kananan laifukan da ba...