Majalisar Dattawa ta harzuka da ‘rainin wayon’ da Shugaban Kwastan Hameed Ali ke yi mata
A kan haka ne aka nemi su je su yi bayanin dalilin rashin tara kudaden, ko kuma a ji yadda...
A kan haka ne aka nemi su je su yi bayanin dalilin rashin tara kudaden, ko kuma a ji yadda...
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa a halin da ake yanzu ba za a iya cire Shugabaanin Tsaron kasar nan ba.
'Yan KAROTA. 'Yan Agaji. 'Yan acaba. 'Yan bursuna. 'Yan sholisho. 'Yan kalare. 'Yan a-mutu. 'Yan kunar-bakin-wake.
A cikin yankunan karkara kuwa, tsadar rayuwa ta tashi daga kashi 11.41% a watan Disamba, zuwa kashi 11.54 cikin watan...
Amma dai idan har ana son yin nasara, to tabbas sai an sake yi wa APC garambawul.
Sun gudanar da wannan zanga-zanga ne a kan titinan Osogbo, babban birnin jihar Osun.
Alkalan kotun su 7 bisa jagorancin Cif Jojin Najeriya, Tanko Muhammed, sun amince da rokon da ya yi, kuma suka...
Hanyoyi na biyu masu muni da aka kashe mutane a yankin, su ne tarzomar gungu-gungun matasa, a Edo, Delta da...
Na ce kowa a nan ya san idan sojoji za su juyin mulki, ba shaida wa matan su halin da...
Amma Danbatta bai ce ga yawan wadanda aka kashe ko wadanda suka jikkata ba.