Bello Mandiya, Ahmed Babba-Kaita da Kabir Barkiya sun lashe zaben sanata a jihar Katsina
A Katsina ta tsakiya kuwa APC ta sami kuri’u 340,800, PDP 124,372.
A Katsina ta tsakiya kuwa APC ta sami kuri’u 340,800, PDP 124,372.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar ne ya lashe zaben jihar Adamawa.
A sakamakon adadin yawan kuri’un da Atiku ya samu daga kananan hukumomi 13 sun kai 317,767 sannan APC ta sami...
APC ta sami kuri’u 26,110, PDP ta samu kuri’u 13,113 a zaben shugaban kasa.
Jam'iyyar APC ta samu zunzurutun kuri'u 439 ita kuma PDP ta samu 444.
Sule Lamido ya yi zabe mazabar sa dake Bamaina C karamar hukumar Birnin Kudu.
Ina da tabbacin samun nasara a wannan zabe
Atiku ya samu kuri'u 505 a Mazabar PU 021, Buhari Kuma kuri'u 552.
El-Rufai sai da yayi awa hudu cur a Kan layi kafin a ka kai kansa ta kada kuri'a.
Atiku ya doke Buhari a mazabar Saraki