Atiku ya doke Buhari a mazabar Tambuwal
Jam'iyyar APC ta samu zunzurutun kuri'u 439 ita kuma PDP ta samu 444.
Jam'iyyar APC ta samu zunzurutun kuri'u 439 ita kuma PDP ta samu 444.
Sule Lamido ya yi zabe mazabar sa dake Bamaina C karamar hukumar Birnin Kudu.
Ina da tabbacin samun nasara a wannan zabe
Atiku ya samu kuri'u 505 a Mazabar PU 021, Buhari Kuma kuri'u 552.
El-Rufai sai da yayi awa hudu cur a Kan layi kafin a ka kai kansa ta kada kuri'a.
Atiku ya doke Buhari a mazabar Saraki
Buhari ya lashe mazabar Dankwambo a Gombe
Harin Boko Haram ya hana Gwamna Geidam kada kuri’a
Lawal Nalado na Jam'iyyar Accord Party ya doke Ahmad Babba-Kaita na APC.
Ogba yace na’urar tattance katin zabe bai yi aiki ba har na tsawon awa daya kafin aka samu aka gyara.