Sakamakon zaben da aka bayyana a jihar Anambara ya nuna yadda dan takarar jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya yi nasara a FCT.
Dama kuma jihar Anambra ne mahaifar mataimakin shugaban Kasa na Jam’iyyar PDP.
A sakamakon adadin yawan kuri’un da Atiku ya samu daga kananan hukumomi 13 sun kai 317,767 sannan APC ta sami kuri’u 21,056.
Ga yadda sakamakon zabe yake
Karamar hukumar Anaocha
APC:1055
PDP: 30655
Karamar hukumar Dunukofia
APC:1452
PDP:17270
Anambra ta yamma
APC:2428
PDP: 15384
Njikoka
APC:967
PDP:.28364
Oyi
APC:1272
PDP: 20977
Anambra ta gabas
APC:6755
PDP:13422
Orumba ta Kudu
APC:761
PDP:18867
Awka ta Kudu
APC:1435
PDP:40099
Awka ta Arewa
APC:1134
PDP: 15755
Nnewi ta Arewa
APC:1524
PDP: 34260
Onitsha ta Kudu
APC:905
PDP: 29795
Ihiala
APC:1382
PDP: 34307
Ayamelum
APC:1458
PDP: 18642