COVID-19: Am sallami mutum 8 a Adamawa
Ya ce adadin yawan mutanen da aka sallama a jihar sun kai 13 sannan 8 na kwance a asibiti.
Ya ce adadin yawan mutanen da aka sallama a jihar sun kai 13 sannan 8 na kwance a asibiti.
Shugaban Kungiyar Ezekiel Ibrahim ya Sanar da haka da yake hira da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya a Abuja ranar Juma'a.
Lar ya ce an yi kuskure wajen Sanar da adadin yawan mutanen dake dauke da cutar a jihar.
Daga nan ne Likita ya kai yarinyar gaban sarki inda a nan ta fede musu biri daga kai har wutsiya.
Yanzu mutum 5162 kenan suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 1180 sun warke, 167 sun mutu.
Rundunar 'Yan sandan jihar Kaduna ta sanar cewa an yi garkuwa da mataimakin shugaban jam'iyyar APC na Kaduna Shu’aibu Idris-Lauge...
A karshe Buhari ya jinjina wa likitocin da suka kula da maimartaba, cewa Najeriya na Alfahari su matuka.
Gwamnatin Jihar Katsina ta zaftare kasafin kudin jihar na shekarar 2020.
Baya ga satar ansa, an akam wasu a dalilin yin dabanci a wuraren jarabawa, buga takardun jarabawa na karya da...
Gwamnati ta kuma umurci duk unguwannin dake Wuhan su tsara hanyoyin da za su yi wa duk mutanen unguwar su...