Yadda Mahara suka Sace mataimakin shugaba APC da ‘yar sa a Kaduna
Rundunar 'Yan sandan jihar Kaduna ta sanar cewa an yi garkuwa da mataimakin shugaban jam'iyyar APC na Kaduna Shu’aibu Idris-Lauge...
Rundunar 'Yan sandan jihar Kaduna ta sanar cewa an yi garkuwa da mataimakin shugaban jam'iyyar APC na Kaduna Shu’aibu Idris-Lauge...
A karshe Buhari ya jinjina wa likitocin da suka kula da maimartaba, cewa Najeriya na Alfahari su matuka.
Gwamnatin Jihar Katsina ta zaftare kasafin kudin jihar na shekarar 2020.
Baya ga satar ansa, an akam wasu a dalilin yin dabanci a wuraren jarabawa, buga takardun jarabawa na karya da...
Gwamnati ta kuma umurci duk unguwannin dake Wuhan su tsara hanyoyin da za su yi wa duk mutanen unguwar su...
Mutum 6,253 ne suka kamu da cutar, 522 Sun mutu sannan 3,058 sun warke.
Abayomi ya ce ma'aikatar kiwon lafiya jihar bata tabbacin ko cutar ne ta yi jikinsa saboda har yanzu sakamakon gwajin...
Yanzu mutum 4971 kenan suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 1070 sun warke, 164 sun mutu.
A lissafe dai adadin yawan mutanen da gwamnati ta dawo da su daga kasashen waje a makon da ya gaba...
Dan jarida Nasir Ibrahim dake aiki a gidan talbijin din Abubakar rimi dake Kano, ya kamu da cutar Coronavirus.