• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Kotu ta yi wa gwamnatin Gombe da ‘yan sanda katanga da dan jarida, Dahiru Kera

    Samuel Ortom

    Gwamna Ortom ya janye ƙarar da ya maka hadimin sa, wanda ya kayar da shi a zaɓen Sanatan Benuwai, kuma ya roƙi yafiya

    An kara wa ma’aikatan jinya na jihar Yobe albashi

    Akalla mutum 7,806 suka kamu da cutar tarin fuka a tsakanin shekarar 2021 – 2022 a jihar Bauchi

    Iyorchia Ayu ba alheri ba ne, baƙin jinin sa ne ya janyo faɗuwar PDP zaɓen 2023 – Chimaroke Nnamani

    Janar Diya, tsohon Mataimakin Janar Abacha ya rasu

    Kashim Shettima of Borno

    SHARI’AR ZARGIN SHETTIMA YA FITO TAKARA WURI BIYU: Kotu ta kori ƙarar da PDP ta nemi a soke takarar Tinubu da Shettima

    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

    Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

Laifin da tsohon shugaban ma’aikatan fadar gwamnatin Kaduna ya yi wa sarki Sanusi II – Daga Binta Tsafe

Premium Times HausabyPremium Times Hausa
October 16, 2021
in Ra'ayi
0
Laifin da tsohon shugaban ma’aikatan fadar gwamnatin Kaduna ya yi wa sarki Sanusi II – Daga Binta Tsafe

Mohammed Abdullahi wanda aka fi sani da ‘Dattijo’ ya yi suna suna a jihar Kaduna da ya kai ga saboda kusancin sa da gwamnan jihar Nasir El-Rufai ya sa ake masa ganin shine zai tsayar ɗan takarar gwamnan jihar a 2023.

A jihar Kaduna, ana yi wa Dattijo ganin shine mafi kusanta da gwamnan jihar.

Bayan zaben 2019, El-Rufai ya naɗa shi shugaban ma’aikatan fadar gwamnatin jihar domin ya daɗa jawo shi a jika da kusanto shi kusa da gwamnati

Sai dai kuma kwale-kwalen sa ya ci karo da gingimemen dutse.

A duniya kowa ya san cewa gwamna El-Rufai ba shi da wani aboki na kud-da-kud da ya wuce Sarki Muhammadu Sanusi II. Idan ba don asali ba za ka iya kiran su tagwaye.

Duk inda ka ga El-Rufai za ka ga Sarki Sanusi. Shakuwar su da zumuntar su ba tun yanzu ba saboda haka ne ma karkashin mulkin El-Rufai a jihar Kaduna, Sarki Sanusi ya ke tare da gwamnan a ko da yaushe.

El-Rufai da Sarki Sanusi sai Allah.

Kuskuren ‘Dattijo’

Tun bayan tsige shi daga sarautar Kano da gwamna Abdullahi Ganduje yayi Sarki Sanusi ya ci gaba da gudanar da al’amurorin sa na yau da kullum kamar yadda ya saba.

A kullum cikin mulki da sarauta ya ke, kuma ana daraja shi a Najeriya kamar sarkin da ke kan kujerar mulki a jihar.

Shugaban ma’aikatan fadar gwamnati Kaduna, Mohammed Abdullahi, ‘Dattijo’ ya tafka kuskuren kiran sarkin Kano Sanusi a matsayin tsohon Sarki a wajen taro a Kaduna. Wannan kuskure da yayi ya yi matukar ɓata wa sarki Sanusi rai inda a lokacin da ya zo yin jawabin sa sai ya fara da yi wa Abdullahi ‘Dattijo’ albishir.

” Ka yi kuskure babba, kira na da ka yi tsohon sarki, babu abu kamar haka. Amma kai ma zan kira ka da tsohon shugaban ma’aikatan fadar gwamnati, amma ba za ka gane ba sai nan gaba kaɗan.

Bayan sarki Sanusi ya kammala jawabin sa ya tafi ya zauna sai Abdullahi ya yi maza-maza ya je ya tsuguna domin ya nemi gafarar laifin da yai masa. Amma kuma bakin Alkalami ya bushe.

Bayan ƴan wasu kwanaki sai gwamna El-Rufai ya sanar da sauye-sauye a gwamnatin sa ciki har da sauya wa Abdullahi wurin aiki, ya cire shi daga ofishin gwamna zuwa kwamishinan kasafin kudi na jihar.

Masu yin sharhi na cewa rashin sani shine ya jefa Abdullahi cikin wannan tsautsayi. Suna ganin da tun farko an koya masa yadda zai kira sarki Sanusi da bai tafka wannan kuskure ba.

Mohammed Abdullahi ‘Dattijo’ matashi ne mai kwazon gaske wanda ake ganin yanzu a jihar Kaduna musamman waɗanda ke makusantan gwamnan jihar, Nasir El-Rufai babu kamar sa. Dattijo mutum ne mai saukin kai sannan matashi da ya san darajar mutane kuma ɗan gidan sarauta. Abinda yayi ba ganganci bane ko kuma da gangar. Idan da zaka tara ƴan Najeriya Miliyan, miliyan ɗin kaf haka za su yi wa sarki Sanusi laƙabi da, ‘ Tsohon Sarkin Kano’ domin ba za su san ba haka ake masa laƙabi da ba. Ya na da matuƙar wuya ace kowa ya san yadda za a yi wa sarkin laƙabi da musamman a wannan zamani da ake ciki na wayewa. Shima tsautsayi ne kuma kamar yadda sarki Sanusi ya yi mishi albishir ɗin zama tsohon shugaban ma’aikata, ya tabbata haka.

Allah ya huci zuciyar sarki Sanusi.

Tags: AbujaDattijoEl-RufaiHausaKadunaKanoNewsPREMIUM TIMESSanusi
Previous Post

Gwamnati ta fitar da mutum miliyan 4.2 daga ƙangin fatara cikin shekaru biyu – Ministan Gona

Next Post

Akwai alamomin saisaitar matsalolin Arewa maso Gabas -Majalisar Ɗinkin Duniya

Next Post
Majalisar Dinkin Duniya ta hori kabilun Najeriya da su kasancewa uwa daya uba daya

Akwai alamomin saisaitar matsalolin Arewa maso Gabas -Majalisar Ɗinkin Duniya

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Bashin da ake bin Najeriya ya mirgina cikin ramin naira tiriliyan 46.25 kafin shiga 2023 – DMO
  • Kotu ta daure Surajo Hamza da ya yi lalata da matan aure da karfin tsiya a Abuja
  • ANA WATA GA WATA: Rundunar SSS ta bankado ‘makircin’ wasu gwaskwayen Najeriya da ke kitsa yadda za a ruguza mika mulki ga ‘Tinubu’ a kafa gwamnatin rikon kwarya
  • Kotu ta yi wa gwamnatin Gombe da ‘yan sanda katanga da dan jarida, Dahiru Kera
  • ZAƁEN GWAMNAN KANO: Gawuna, ɗan takarar APC ya rungumi ƙaddara, ya taya Abba Gida-gida na NNPP murna

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.