Rundunar ƴan sandan Kano ta kama wata moto cike makil da kayan haɗa nakiya, harsasai da bindigogi
Rundunar ƴan sanda jihar ta kama wata mota kirar Maesandi cike makil da kayan haɗa nakiya da harsasai da bindigogi ...
Rundunar ƴan sanda jihar ta kama wata mota kirar Maesandi cike makil da kayan haɗa nakiya da harsasai da bindigogi ...
Abokin aikin Isah, Murtala Kore wanda ke wakiltar Dambatta ya musanta cewa bai canja sheka daga jami'iyyar APC zuwa Jami'iyyar ...
Ta yi kiran ne sakamakon fashewar silindar iskar gas da ta faru a unguwar Sabon Garin Kano har ta yi ...
Sanara Ibrahim Shekarau ya canja sheka daga jam'iyyar ANPP ya koma jam'iyyar NNPP, jam'iyya mai alamar kayan marmari a Kano.
Wannan batu da alkar wasu gwmnonin APC da Janathon, a bisa nazari na siyasa kan iya yin kamantacceniya da gaskiya
Wasu sun yi ta raɗe-raɗin wai bom ne aka tada a kasuwar, wasu kuma suna cewa ƴan ƙunar bakin wake ...
Ni ina ganin zaman Barau ba zai haifa masa da mai ido ba, domin ta-ciki-na-ciki.
Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Abdullahi Kiyawa ya ce rundunar ta fara farautan waɗannan ƴan bindiga.
A matsayi na na Musulmi, na rantse da Girman Alƙur'ani Gwamna Ganduje bai umarce ni wai na janye wa Shekarau ...
Ya rabbata dalilai na rikice-rikicen da su ka dabaibaye APC da kuma hususan tsagwaron rashin adalcin da ya ce ana ...