Ashe dagangar El-Rufai ya kara kuɗin makarantun Kaduna, Daga Aisha Imran Alhaji
El-Rufai ya nuna wa ƴan Kaduna cewa ya zama dole a yi wannan kari, saboda jihar na bukatar kudin gina ...
El-Rufai ya nuna wa ƴan Kaduna cewa ya zama dole a yi wannan kari, saboda jihar na bukatar kudin gina ...
El-Rufai wanda ya kusa zama ministan Tinubu amma abin ya faskara, ya yi wadannan rubuce rubuce ne a shafin sa ...
Duk inda kaga Uba Sani a lokacin kamfen, za ka ga Yusuf Hamisu, abin kamar Hassan Da Hussaini.
Daga karshe ya yi kira ga ƴan jarida su maida hankali wajen tantance labaran su da kuma tabbatar da fadin ...
Yayin da Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya aika da sunayen ministoci 48, Majalisar Dattawa ta maida masa sunaye 45 da ...
Sani ya taba zama kwamishina a ma’aikatu uku a jihar Kaduna (ilimi da muhalli na kananan hukumomi) yayin da El-Rufai ...
Idan ba' a manta ba majalisa ta tantance El-Rufai domin zama minista a makon jiya.
Daga karshe dai shugaban majalisan, Akpabio ya umarci tsohon gwamnan ya rusuna sannan ya kama gaban sa.
Olamju Akala, ne shugaban kwamitin matasa na majalisar wakilai. Yana wakiltar mazabar tarayya ta Ogbomosho ta jihar Oyo.
Akwai tsohon gwamna Badaru Abubakar da gwamnan Osun Gboyega Oyetola, wanda su ma sun shiga cikin sunayen.