Zailani ya yi wa ƴan APCn Igabi ruwan kuɗi a Kaduna
Wadanda suka amfana da wannan kyauta sun fito daga nazabu 600 da ke ƙarkashin karamar hukumar Igabi, jihar Kaduna.
Wadanda suka amfana da wannan kyauta sun fito daga nazabu 600 da ke ƙarkashin karamar hukumar Igabi, jihar Kaduna.
Ranar Laraba, ɗan takaran ya kaddamar da raba wa Kiristocin Kaduna ta Tsakiya kyautan buhunan shinfafa domin bikin Kirsimeti.
Tsohon kakakin gwamnan Kaduna, Ahmed Maiyaki na daga cikin waɗanda suka amshi bakin tare da Dattijo a garun Kaduna.
Dattijo shine dan takarar kujerar sanatan Kaduna ta tsakiya na jam'iyyar APC shi kuma Mr La shine ya zai rike ...
Bayan haka Dattijo ya yabawa wa ƴan jam'iyyar da shugabannin ta da suka yi zurfin tunani wajen zaɓin ta ta ...
Ya roki waɗanda za su raba wa manoma taki su tabbata rabon takinbya kai ga manoman karkara.
Idan ka yi zurfin tunani da hange mai nisa, zaka ga lallai fa za a samu matsalar gaske a lokacin ...
Arziki da Ɗaukakan da Allah yayi masa bai rufe masa ido ba. A duk lokacin da ka bukaci ganin sa ...
Abinda za ka ji mutane na tattaunawa a kowani majalisi shine shin wanene gwamna El-Rufai zai mara wa baya a ...
Sakatariyar jam'iyyar ta cika makil da masoya da magoya baya domin taya matsashin ɗan takaran murnar ƙaddamar da takarar gwamnan ...