• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    GANAWAR TINUBU DA NLC: Ƙungiyar Ƙwadago ta ce a tilas a soke ƙarin kuɗin mai, an shammaci ‘yan Najeriya

    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

    RANAR RANTSAR DA TINUBU: Za mu hana makiyaya karakaina da shanu a cikin Abuja – Shugaban Miyetti Allah

    An Karrama gidan Jaridar PREMIUM TIMES da kyauta mafi daukaka a aikin Jarida na kasar Amurka

    BA DA MU BA, TAYA ƁERA ƁARI: PREMIUM TIMES ta nesanta kan ta daga ƙungiyar da ta jona sunan ta a shirya taron karrama wasu mutane

    KIRAN RUWA: ‘Ka wa Allah ka ɗaga mana kafa, kada ka kwace mana filayen mu har 9 da ka kunno kai a kan su – Makarfi ga El-Rufai

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

COVID-19: Kano sun samu kari mutum 38, Bauchi 15, Barno 11, Gombe 10, yanzu 1532 suka kamu a Najeriya

Mohammed LerebyMohammed Lere
April 28, 2020
in Babban Labari
0
COVID-19: Kano sun samu kari mutum 38, Bauchi 15, Barno 11, Gombe 10, yanzu 1532 suka kamu a Najeriya

Hukumar NCDC ta Najeriya ta sanar da karin mutum 195 da suka kamu da cutar coronavirus a kasar nan ranar Talata.

A bayanan da NCDC ta fitar ranar Talata, Jihar Legas ta samu karin mutum 80, 38-Kano, 15-Ogun, 15-Bauchi, 11-Borno, 10-Gombe, 9-Sokoto, 5-Edo, 5-Jigawa, 2-Zamfara, 1-Rivers, 1-Enugu, 1-Delta, 1-FCT, 1-Nasarawa

Yanzu mutum 1532 kenan suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 255 sun warke, 44 sun mutu.

Idan ba a manta ba gwamnonin Najeriya sun yi kira ga shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sassauta dokar hana walwala da ya saka a musamman Jihohi biyu da babban birnin tarayya.

Hakan ya biyo bayan ganawa da kungiyar ta yi da mataimakin shugaban Kasa, Yemi Osinbajo a wannan mako.

Gwamnonin sun ce za a iya ci gaba da hana walwalan jama’a musamman daga wannan jiha zuwa waccan amma a bude gari kowa ya iya wataya wa.

Sai dai kuma sun ce za ci gaba da horas da mutane da nuna musu illar cunkoso a tsakanin su da kuma amfanin saka takunkumin fuska da safar hannu sannan kuma da wanke hannaye.

Takardar wadda suka aika wa ofishin Sakataren Gwamnatin Najeriya, sako ga Buhari.

Wannan na daga cikin kukan ga gwamnoni suka mika wa shugaba Buhari ganin cewa ranar Litinin ne wa’adin dokar zaman gida dole a wasu jihohi zai ciki.

Sai dai kuma masu yin fashin baki a harkar wannan annoba sun yi kira ga gwamnatocin su yi takatsantsan da sakin mutane bakatantan ba tare da an samar da kariya musu ba.

Shugaba Kasa Muhammadu Buhari ya sassauta dokar hana walwala a jihohin Legas, Ogun da Abuja daga zaman gida dole, za a rika walwala tun safe har zuwa karfe 8 na dare.

A kullum Najeriya na samun karuwar wadanda suka kamu da cutar ne, ba raguwa ba ballantana ace wai an janye dokar kwata-kwata a jihohi da kasa baki daya. Wannan hali da ak shiga san an bi a hankali. Kuma mutane sun kiyaye matuka.

Tags: AbujaHausaKanoNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Mahukunta a Abuja sun gargadi makarantu masu zaman kasu kada su koma karatu ba tare da umarnin gwamnati ba

Next Post

COVID-19: An killace matafiya 200 a jihar Nassarawa

Mohammed Lere

Mohammed Lere

Next Post
Gwamnatin jihar Nasarawa na kashe naira miliyan 240 duk wata don inganta kiwon lafiya

COVID-19: An killace matafiya 200 a jihar Nassarawa

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Tinubu da INEC sun ƙi amincewa da tulin kwafe takardun da Atiku ya kwafo daga iReV
  • GANAWAR TINUBU DA NLC: Ƙungiyar Ƙwadago ta ce a tilas a soke ƙarin kuɗin mai, an shammaci ‘yan Najeriya
  • HAJJI 2023: Gwamnatin Filato ta bar mahajjatan jihar su na hajijiya a Madina
  • Kada ku tausaya min don na faɗi zaɓen Sanatan Zamfara – Sanata Marafa
  • JIRAN TSAMMANI: Tinubu zai saka wa waɗanda su ka yi wa APC hidima da waɗanda su ka wahala saboda jam’iyya – Marafa

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.