• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ƴan bindiga sun ƙona hedikwatar karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra

    UMARNIN SALLAMA DA KUJERAR MINISTA: Pauline Tallen, Timiprr Sylva duk sun janye daga takara

    Yadda EFCC ta damke Akanta Janar din Najeriya bisa zargin harkallar naira biliyan 80

    Na koma PDP ne don in kawo karshen mulkin kama karyar da APC ke yi a Jigawa – Saminu Turaki

    Gumi yayi kakkausar jan kunne ga waɗanda suka kashe Deborah, ya ce ba hurumin su bane yanke hukuncin kisa don an zagi Annabi SAW

    Ba ni da ra’ayin takarar shugaban kasa, lokacin da aka zabe ni gwamnan Kaduna gashin kai na baki wul yanzu duk furfura – El-Rufai

    KALAMAN ƁATANCI GA ANNABI: Duk wanda ya yi zanga-zangar addini a Kaduna zai ɗanɗana kuɗar sa – Gargaɗin El-Rufa’i

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    Malami ya janye daga takarar gwamnan Kebbi duk da kurin da ya rika yi wai jama’a suka tilasta shi ya fito

    Chris Ngige

    Ngige ya janye takarar shugaban ƙasa, ya zaɓi ci gaba da zama ministan Buhari

    ZAƁEN 2023: APC za ta iya faɗuwa zaɓe idan ba ta tashi tsaye ba -Buhari

    ALAMOMIN WATSEWAR ƊAURIN TSINTSIYA A KANO: Mataimakin Kakakin Majalisa ya fice daga APC, ya koma PDP

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

Coronavirus: Bankin Access a jihar Legas ta dakatar da aiyuka

Aisha YusufubyAisha Yusufu
March 23, 2020
in Labarai daga Jihohi
0
Coronavirus: Bankin Access a jihar Legas ta dakatar da aiyuka

Bankin Access dake Ligali Ayorinde, Victoria Island jihar Legas ya dakatar da aiyukka bayan ta samu labarin cewa wani da ya ziyarci bankin ya kamu da cutar coronavirus.

Bankin ya sanar da haka ne ranar Litini tana mai cewa mutumin da ya kamu da cutar na kwance a asibiti ana duba shi.

Duk mutanen da suka yi mu’amula da wannan mutumi a lokacin da ya shigo bankin da mutanen da suka zo bankin a wannan mako daya su tabbata sun killace kansu na tsawon kwana 14.

Hukumar hana yaduwar cututtuka ta kasa (NCDC) ta sanar cewa mutane 32 na dauke da cutar, biyu sun warke sannan daya yam utu a dalilin kamuwa da coronavirus a Najeriya.

Sannan Hukumar UNICEF ta fitar da wasu matakai da kuma hanyoyin da ake bi wajen tsaftace hannaye, domin gudun kamuwa da cutar Coronavirus.

Cikin wata muhimmiyar sanarwa da hukumar ta fitar ranar Lahadi, ta kuma bayyana dalilan da ya sa ake kara matsin-lamba wajen wanke hannaye a lokutan annoba irin Coronavirus.

Dalilan Wanke Hannaye

1. An fi saurin kamuwa da cutar Coronavirus idan wata majina ta fito daga bakin mutum ko hancin sa ta diga a kan jikin sa. Ko kuma wata kwantsa ko hawaye sun fito daga Disamba idon mutum sun zuba a jikin sa.

2. Hannaye su ne ke yawan kai-kawo a jikin mutum, shi ya sa majina, ko wata kwantsa ko ruwan da ya fito a jikin mutum ya fi saurin shafar hannayen mutum.

3. Dalili kenan a irin wannan mawuyacin yanayi, ba a so mutum ya na yawan hangame baki ya na hamma, ko atishawa ko tari, ko kuma kakarin fitar da majina.

MATAKAN WANKE HANNAYE SABODA CORONAVIRUS

1. Da ruwa wanda ke kwarara a kan hannaye za a rika wanke hannu. Ba wai a tsoma hannayen a cikin wani ruwan da ke cikin wata roba ko kwano ba.

2. A yi amfani da sabulu sosai da sosai.

3. A rika cuccuda hannaye, a yi ana tsetstsefe yatsu da tsakankanin yatsun, da bayan hannu da kuma cikin farce.

4. A tarba hannayen a ruwa ana wankewa sosai da sosai.

5. Ana so mutum ya shafe akalla sekan 20 zuwa 30 ya na cuccuda hannayen sa tukunna.

6. Bayan an wanke hannaye, sai kuma a goge laimar da wani kyalle ko tawul mai tsabta, wanda mutum shi kadai ke rika amfani da shi.

7. Idan da sinadarin tsaftace hannaye za a wanke hannaye, wato hand sinitizer, shi ma sai an cuccuda din, kamar yadda ake wankewa da ruwa.

8. Ana wanke hannaye duk lokacin da mutum ya yi atishawa ko ya fyace majina ko kuma ya yi tari.

9. Ana wanke hannaye bayan an shiga cikin rintsin jama’a, kamar kasuwa, ko ma wane irin taro.

10. A na wanke hannaye bayan an taba kudi ko wani abu wanda ke da datti, ko wani abu da ya fito daga hannun wani.

11. Ana wanke hannaye kafin a ci abinci da kuma bayan an ci abinci.

12. A gaggauta wanke hannaye bayan shiga ban-daki.

14. A gaggauta wanke hannaye bayan taba shara, bola ko ma wani abu mai datti.

15. Kada a rika gajiya, kosawa ko nuna gandar kin wanke hannaye a kai a kai.

Hausawa sun ce, ‘idan kunne ya ji, to jiki ya tsira!’

Tags: AbujaAccessBankBankiHausaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

CORONAVIRUS: Kogi ta umurci kashi 70 bisa 100 na ma’aikatan jihar su zauna a gida

Next Post

CORONAVIRUS: An rufe makarantun a jihar Bauchi kaf

Next Post
Kashi 20 bisa 100 masu koyarwa a Bauchi duk malaman bogi ne –Gwamna

CORONAVIRUS: An rufe makarantun a jihar Bauchi kaf

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • RANAR IYALAI TA DUNIYA: Ma’aikatar Jinƙai za ta agaza wa iyalai mabuƙata 30
  • Zan yi wa matsalar tsaro kifa ɗaya kwala ne idan aka zaɓe ni shugaban kasa – Amaechi
  • Ƴan bindiga sun ƙona hedikwatar karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra
  • Tukunyar iskar gas ce ta fashe a kasuwar sabon gari dake Kano ba tashin bomb bane – Kwamishinan Dikko
  • Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.