RIKICIN CANJIN DALA: Bankin CBN ya ƙaddamar da shirin tallafa wa kamfanoni 100 cikin kwanaki 100
Ya ce babban maƙasudin tsarin shi ne a bunƙasa masana'antu na nan gida su daina dogaro da kayan da ake ...
Ya ce babban maƙasudin tsarin shi ne a bunƙasa masana'antu na nan gida su daina dogaro da kayan da ake ...
Hakan na nufin ana tafiyar ci gaban mai ginin rijiya, ya na dannawa ƙasa, shi kuma ya na cewa gaba ...
A wannan mawuyacin hali da ake ciki, Babban Bankin Najeriya CBN wanda shi ne ya haifar da wannan jangwangwama ya ...
CBN ya buga wannan sabon farashi a shafin sa na Twitter, a ranar Litinin, inda ya kankare rubutaccen farashin naira ...
Farkon wannan makon ne PREMUM TIMES HAUSA ta buga labarin cewa yunwa ta darkako Arewacin Najeriya da wasu kasashe 20.
Kamfanonin dai su ne ke bai wa kamfanin kayan shafe-shafe da kwalisa, wato Revlon ramcen kudade domin hana kamfanin durkushewa.
Kananan Bankunan Al'umma 'MFB' 42 da aka dakatar da su daga ci gaba da aiki
A cewar takardar, jirgin ya koma garin Maiduguri lafiya lau ba tare da ya samu wani tangarda ba a lokacin ...
An kama mutumin a filin jirgin sama na Murtala Mohammed da ke Lagos, a lokacin da ya ke kokarin hawa ...
CBN ya ce akwai Shirin Bashin Naira Tiriliyan 1 domin bunkasa masana'antun cikin gida.