An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru
Dokar kuwa ita ce wai bata shigar da wasu takardun kara ba a lokacin da yakamata sai sai da wa'adin ...
Dokar kuwa ita ce wai bata shigar da wasu takardun kara ba a lokacin da yakamata sai sai da wa'adin ...
Tsohon Mashawarci Kan Harkokin Shari'a na APC, Muiz Banire, cewa ya yi lokacin da Buhari ya yi ƙoƙarin ya nuna ...
A watan Maris ɗin 2023, hukumar zaɓen ta ce ɗan takarar NNPP, Abba Yusuf ya ci zaɓen ne da ratar ...
Lamarin ya faru a ranar Asabar, inda aka riƙa watsa bidiyon da ya yi ta narkar ta da duka a ...
" Kotu ta saurare mu, Alkalan mu sun mika dukkan korafin mu, ina tabbatar muku da cewa za mu yi ...
Da yake yanke hukuncin a ranar Litinin, alkali kotun ya ce takardar shaidar kammala jarabawar WAEC wanda Idris, ya bayar ...
Hukumar zabe, INEC, ta bayyana cewa Lalong da Dalyop sun zo na biyu a zaben da aka gudanar a ranar ...
Dattijo ya kasa kawo mana sahihan hujjoji da za su gamsar da kotu, kame-kame kawai ya rika yi, da kawo ...
Dukkan su ƴan takaran basu amince da hukuncin kotun ba, kuma duk sun garzaya kotun koli domin a ci gaba ...
Haka shima dan takarar LP, Peter Obi, ya garzaya kotun Kolin domin kalubalantar hukuncin kotun shari'ar zaben shugaban kasa