Farin jinin Buhari da mara min baya da yayi ya sa na samu daukaka a siyasa – Bala Mohammed
Gwamna Bala ya ce kusanta da yayi da Buhari da kuma shiga jam'iyyar ANPP da yayi ya sa ya samu ...
Gwamna Bala ya ce kusanta da yayi da Buhari da kuma shiga jam'iyyar ANPP da yayi ya sa ya samu ...
Tsohon Shugaban Kwamitin Kasafin Kuɗi a Majalisar Tarayya, Abdulmumin Jibrin, ya fitar da sanarwar dalilan ficewar sa daga APC zuwa ...
Ya ce an yanke wannan shawarar ce bisa tunanin bin umarni ko yin aiki da shawarar kwamitin tsarin karɓa-karɓa.
A cewar sa, akwai ayyuka da dama da masu alaƙa da juna a kan batun wa'adin zaɓuɓɓukan waɗanda tilas ne ...
Bawa ne ya yi wannan bayani a lokacin da ake tattaunawa da shi a Gidan Talabijin na Channels a ranar ...
Mark ya ce sun tantance 'yan takara har 17, amma a ciki sun soke takarar mutum biyu, bisa dalilan rashin ...
Kwamitin Tantance 'Yan Takara da ke ƙarƙashin shugabancin Sanata David Mark, sun tantance 'yan takara 17, amma an soke biyu.
Atiku ya bayyana haka a ranar Alhamis, lokacin da ya ziyarci Shugabannin Kwamitin Gudanarwar PDP a Abuja, domin neman goyon ...
Mu na so ya kasance ba a riƙa naɗa 'yan ƙwaya kan manyan muƙamai ba. Abin takaici ne a bai ...
Ganin cewa Amaechi ya fito ne daga yankin Kudu maso Gabas, ana hasashen cewa idan Amaechi ya yi nasarar lashe ...