Sabbin manyan darektocin kamfanin mai na kasa NNPC 19 da aka nada

0

A ranar Litinin ne kamfanin mai na Kasa ya sanar da nadin sabbin manyan Darektocin ma’ikatun dake karkashin kamfanin su 19.

Kakakin kamfanin Joseph Ndu ne ya bayyana haka a sanarwa da ya fitar daga ofishin sannan ya raba wa manema labarai.

Ndu yace wadanda suke kai a yanzu haka duk sun kai lokacin ajiye aiki.

” Tuni ma har sun yi sallama a kamfani. A dalilin haka ne aka nada sabbin darektoci da za su maye gurbin su.

Wadanda aka nada sun hada da:

Anas Mustapha Mohammed, Usman Faruk, Ali Muhammed Sarki, Osarolube Ezekiel, Ihya Aondoaver Mson, Isah Abubakar Lapal, Umar Hamza Ado, Garba Adamu Kaita, Ossai Uche, Usman Umar, Ehizoje Tunde Ighodaro, Ahmed Mohammed Abdulkabir and Lere Isa Aliyu.

Sauran sun hada da Richard-Obioha Maryrose Nkemegina, Dikko Ahmed, Ibrahim Sarafa Ayobami, Usman Yusuf, Sambo Mansur Sadiq da Buggu Louis Tizhe.

Wadanda suka ajiye aikin kuma suna hada da:

General Manager, Chad Basin, Aniya Francis Umaru

Managing Director, Kaduna Refining & Petrochemical Company, Solomon Ladenegan

Group General Manager, NNPC Leadership Academy, Musa Sulyman Gimba.

General Manager, Human Resources & Administrative Services, Duke Oil, Umma Ayuba Musa

General Manager, Support Services, Nigerian Gas Company, Emmanuel–Ate Mariagoretti Ndidi

Executive Director, Operations, Tsavnande Thaddeaus Atighir

General Manager, Upstream/Technical Assistant to GMD, Okor Ovieghara

Managing Director, NGMC, Barau Mohammed Kabir

General Manager Nigeria LNG Dawaki Salihi Abubakar

Executive Director, ETSD, NPDC, Ibrahim Aminu Bagudu

Managing Director, NPDC, Yusuf Shimingah Matashi.

Share.

game da Author