NNPC ya ci ribar Naira tiriliyan 2.5 cikin watanni 16
An samu wannan riba da aka bada labari daga watan Satumba, 2021 zuwa Disamba 2022, watanni 16 kenan.
An samu wannan riba da aka bada labari daga watan Satumba, 2021 zuwa Disamba 2022, watanni 16 kenan.
Sannan kuma ita kanta kotun ta ce wata jam'iyya bata da hurumin bincikar matsayin ɗan takarar wani jam'iyya.
Lokpobori, ya yi ziyarar gani wa ido, ayyukan da ake yi a matatar ranar Asabar, a garin Kaduna.
" Ina so in sanar wa 'yan Najeriya ko albashin shugaban kasa bai kai naira miliyan 1.5 sannan na ministoci ...
Kwamitin Majalisar Tarayya ta fara binciken yadda NNPCL ya sayar da gidajen mai har 550, ga kamfanin OVH Energy.
Shugaban Hukumar, Farouk Ahmed ne ya bayyana haka ga manema labarai, bayan kammala ganawa da manyan dillalan fetur.
Da ya ke a lokacin akwai 'yan ƙarambosuwa a harkar cire tallafin fetur, an yi ittifaƙin adadin kuɗin ba daidai ...
A yau ɗin nan da na ke magana da ku, akwai motocin tanka-tanka na tirela 38,000 da ke kan hanyar ...
Ya ce ya zauna da Gwamnonin Gombe da Bauchi ya umarce su da su sa ido sosai, saboda aikin haƙar ...
Ya ce masu fitar da fetur daga Najeriya su na sayarwa maƙwautan ƙasashe su na ɗaya daga cikin matsalolin tallafin ...