• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

    RANAR RANTSAR DA TINUBU: Za mu hana makiyaya karakaina da shanu a cikin Abuja – Shugaban Miyetti Allah

    An Karrama gidan Jaridar PREMIUM TIMES da kyauta mafi daukaka a aikin Jarida na kasar Amurka

    BA DA MU BA, TAYA ƁERA ƁARI: PREMIUM TIMES ta nesanta kan ta daga ƙungiyar da ta jona sunan ta a shirya taron karrama wasu mutane

    KIRAN RUWA: ‘Ka wa Allah ka ɗaga mana kafa, kada ka kwace mana filayen mu har 9 da ka kunno kai a kan su – Makarfi ga El-Rufai

    ‘Ni da Wike kaman ‘Yan biyu ne, muna tsage gaskiya komai dacin ta’ – El-Rufai

    SABODA TIWITA: Sanatocin PDP sun fice daga Zauren Majalisar Dattawa

    Zaɓaɓɓun Sanatocin Arewa ta Tsakiya sun nemi a ba su Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Ko a-yi-ta-ta-ƙare

    KIDAYA: An kashe naira biliyan 200 wurin shirye-shiryen fara ƙidayar jama’a – Shugaban Ƙidaya

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

Kalubale 5 Da Ke Gaban Sabon Sufeto Janar na ‘Yan Sanda, Mohammed Adamu

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
January 16, 2019
in Babban Labari, Rahotanni
0
IGP-Mohammed-Adamu-with-President-Muhammadu-Buhari

IGP-Mohammed Adamu with President Muhammadu Buhari

Sabon Shugaban Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya, Sufeto Janar Mohammed Adamu, ya karbi ragamar shugabanci daga hannun Idris Ibrahim a daidai lokacin da rundunar ‘yan sandan kasar nan ke fuskantar babban kalubale.

Idan bai yi da gaske ba, zai kasance ya bi layin wanda ya gada, ta yadda shi ma a lokacin da zai kammala wa’adin sa zai sauka ana korafi da shi da kuma yi masa fatan Allah-raka-taki-gona kamar yadda dimbin ‘yan Najeriya suka rika yi wa idris wanda Adamu ya gada din.

Kalubale 5 da zai fara cin karo da su:

GARKUWA DA JAMA’A

Matsalar kashe-kashe da garkuwa da mutane a Arewa: Ko shakka babu idan aka dauki ‘yan watanni ba a ga ya tabuka komai ba, ba za a yi saurin yi masa tir ba. saboda ya zo a daidai lokacin da matsalar ta sakwarkwace har ma ta fi karfin ‘yan sanda.

A jihohin Zamfara da Katsina da Sakkwato da Kaduna a yankin Birnin Gwari, abin ya fi muni kwarai. Ya kamata Adamu ya gaggauta maye gurabun jami’an ‘yan sanda 250 wadanda Idris ya canja daga jihar Zamfara, amma har ya sauka bai maye gurbin su da ko da ‘yan kato-da-gora ba.

Zai yi kyau a gaggauta ware wata gidauniyar kudaden inganta rayuwar duk ‘yan sandan da za a tura domin ayyukan musamman a jihohin da garkuwa da jama’a ta yi kamari. Ta haka ne za a kara musu kwarin gwiwa.

KAUCE WA BIYAN BUKATAR SIYASA

Sunan Sufeto Janar Idris ya baci wajen nuna siyasa karara a ayyukan ‘yan sandan Najeriya suka rika gudanarwa a bisa umarni daga sama.

Wannan kuwa ya hada da garkame wadanda ba su shan inuwa daya da gwamnati, a gefe kuma ana kyale wasu masu laifi daga bangaren Gwamnati. Matsawar ya tsoma kafar sa cikin sha’anin siyasa, to tabbas kuwa zai taka kaya, kuma zai yi sartse.

ZABEN 2019

Da yawan wadanda suka rika fata da kuma addu’a kai har ma da wadanda suka rika tayar da jijiyar wuya cewa ba su yarda Shugaba Buhari ya kara wa Idris wa’adi ko na kwana daya ba, su na yi ne saboda ba su amince da shi ba a lokacin zabe.

Rawar da ‘yan sanda suka taka a zabukan gwamna na jihohin Osun da Ekiti, ta zubar da kimar Idris a matsayin sa na babban dan sanda na Najeriya. Babu yadda za a yi idris ya fita zargi a lokacin da ya tura ‘yan sanda 30,000 a zaben Ekiti, suka hana gwamnan lokacin, Ayo Fayose walwala, sannan kuma yawan su ya zama na wofi, domin ba su hana yin abin da aka ga dama a lokacin zaben ba.

Sannan kuma an kwashi wadannan dimbin jami’ann tsaro ne zuwa Ekiti a lokacin da ake tsanananin bukatar su a Zamfara, inda fashi da garkuwa da kisan mutanen karkara ya yi kamarin gaske.

BAI WA ‘YAN ADAWA DAMA

Wani babban kalubalen da zai fuskanta shi ne irin rashin adalcin da kwamishinonin ‘yan sandan jihohi ke nuna wa jam’iyyar adawa a lokutan yakin neman zabe, wanda a daidai lokacin ne aka nada wannan sabon Sufeto Janar, Adamu.

A jihohi kamar Kano, Kwara da Jigawa jam’iyya mai mulki na cin karen ta babu babbaka. A Kano APC na yawo da mukkan makamai a tawagar kamfen na Gwamna Ganduje, duk kuwa da cewa INE ta hana. Amma babu ruwan jami’an ‘yan sanda da hana su. Duk kuwa da kashe-kashen da akac rika yi a sanadinn haka.

RABA ‘YAN SANDA DA TUMASANCI

Cikin shekarar da ta gabata, Shugaban ‘Yan Sanda Idris wanda ya yi ritaya ya kafa dokar janye ‘ayn sanda daga gidajen manya, wadanda akasarin su duk tsoffin gwamnoni ne, tsoffin ministoci da kuma wasu masu ci.

Bincike ya nuna al’umma na da karancin jami’an tsaro, alhalinkuma dubban su na can su na gadi da bilumbituwar raka wasu manya da hamshakai karakaina.

Ya dace sabon shugaban ‘yan sanda ya kwashe yawancin su daga wadannan manya, a maida su cikin al’umma inda aka fi bukatar su.

Matsawar Adamu ya tsaya a kan aikin sa, to nasara da kimar da zai fara samar wa kan sa ita ce kada ya bari ‘yan sanda su yi wa zabe katsalandan. Hakan zai sa a yi zabe cikin kwanciyar hankali kuma ya kara wa ‘yan sanda martaba.

Tags: AdamuEkitiKanoKatsinaKwaraMohammed AdamuOsunSufeto JanarZamfara’yan Najeriya
Previous Post

Za a fara amfani da na’urar rage yawan gudu a motocin mutane – FRSC

Next Post

BIDIYO: Yadda jami’an tsaro suka tafi da mijina fiye da shekara daya babu labarin sa – Hussaina Yunus

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Hussaina Yunus

BIDIYO: Yadda jami’an tsaro suka tafi da mijina fiye da shekara daya babu labarin sa - Hussaina Yunus

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju
  • Kotu ta tsige Kori Sufeto Janar din ‘yan sandan Najeriya Usman Baba, ta ce zaman sa IG ya haramta bisa doka
  • Diezani ta maka EFCC da Ministan Shari’a kotu, ta na neman diyyar naira biliyan 100, saboda sun kira ta ‘ɓarauniya’
  • Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje
  • JAWABIN BANKWANA: Na gama da ku lafiya, inda na gaza kuma a yayyafe – Buhari

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.